• Labaran yau

  Kalli Meram diyar biloniya Muh'd Indimi da ke shirin zama Amarya - Hotuna

  Hoton Meram kenan diyar biloniya Muhammed Indimi wacce ake shirye-shirye domin fa za ta zama Amarya nan ba da dadewa ba.

  Muhammed Indimi dai hamshakin dan kasuwa ne da ya fi mayar da hankali a kan harkokin mai.

  Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Kalli Meram diyar biloniya Muh'd Indimi da ke shirin zama Amarya - Hotuna Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama