• Labaran yau

  Kalli matar da ake biyan ta kudi domin ta ci abinci - Hotuna


  Wannan mata mai suna Renee Biran yar garin Houston na kasar Amurka mace ce da mutane ke biyan ta domin ta ci abinci don kibarta.

  Amma fa yar shekara 53 Renee ta gamu ta matsalar gazawar wasu kayakin cikinta sakamakon kibarta domin yawan cin abinci.

  Yanzu haka tana fuskantar matakin jinya domin ta rage nauyi da kiba.

  Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Kalli matar da ake biyan ta kudi domin ta ci abinci - Hotuna Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama