• Labaran yau

  Kalli jirgin ruwa da Britaniya ta yi amfani da shi a Najeriya a 1880 - Hotuna

  Tawagar Jakadar kasar Amurka a Najeriya F.John. Bray wanda ke yawon ziyara na gani da ido a jihar Bayelsa ya isa garin Akassa a kudancin jihar ta Bayelsa inda ya ga jirgin ruwa mai amfani da gawayi da kasar Britaniya ta yi amfani da shi domin zirga-zirga tsakanin ta da kasar Najeriya a 1880.
  Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Kalli jirgin ruwa da Britaniya ta yi amfani da shi a Najeriya a 1880 - Hotuna Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama