• Labaran yau

  Kalli irin kusancin Gwamna Bagudu ga talakawansa a jihar Kebbi - Hotuna

  Gwamnan jihar Kebbi Sanata Abubakar Atiku Bagudu ya gudanar da ziyarar cudani da talakawansa a cikin garin Birnin kebbi a ci gaba da al'adarsa na tabbatar da kusanci ga talakawan jihar Kebbi.

  Gwamnan ya ji ra'ayin talakawansa bayan ya zanta da su a wurare daban-daban a cikin garin Birnin kebbi.  Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Kalli irin kusancin Gwamna Bagudu ga talakawansa a jihar Kebbi - Hotuna Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama