• Labaran yau

  Kalli Dogo gide wanda ya kashe Buharin Daji - Hotuna

  Dogo Gide wanda ya bayyana a gefen dama a wannan hoto shi ne ya kashe Buharin Daji a lokacin wani tattaunawa domin sasantawa  a kan wataa matsala da ke tsakanin Buharin Daji da Dogo Gide wanda shi ne mataimakin Buharin Daji kafin Dogo Gide ya tuba kuma yana taimaka wa Gwamnati wajen fada da masu satar shanu tare da kashe mutane ba gaira ba dalili.Dogo gide dai shi ne ya kashe Buharin Daji ranar Laraba.

  Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Kalli Dogo gide wanda ya kashe Buharin Daji - Hotuna Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });