• Labaran yau

  Kalla ka gani yadda saurayi ya yi wa budurwarsa sakamakon kishi

  A yau. jakar Magori ta leko mana kudancin Najeriya inda ta samo mana labari maras dadi. Domin dai tsananin kishi ya sa wani saurayi ya yi wa budurwarsa munanan raunuka wai domin ya gan ta tana tattakawa tare da wani sayrayi .

  Haka kawai sai wannan saurayin nata ya nufato ta kuma ya dinga saran ta yayin da daya saurayin ya ranta na kare ganin yadda rawanin kishi ya daure masa kai ya kai har da sara akan diyar wani da sunan budurwarsa da yake soyayya da ita.

  Tuni dai aka kai budurwar Asibiti yayin da yansanda suka kama wannan saurayi kuma sun sha alwashin cewa za su gurfanar da shi a gaban Kotu da zarar sun kammala bincike.

  Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Kalla ka gani yadda saurayi ya yi wa budurwarsa sakamakon kishi Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });