• Labaran yau

  Kalla ka gani kadan daga cikin illolin shaye-shaye

  Ko ka san cewa wadannan yan mata ne ? amma kalli yadda siffar su ya canja sakamakon shaye-shaye !. Wannan yan nuna mana irin illar da shaye-shaye ke haifarwa ga lafiya da mutuncin matasa.

  Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Kalla ka gani kadan daga cikin illolin shaye-shaye Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama