• Labaran yau

  Ka san dalilin da ya sa aka yi ma wannan saurayi haka ? - Hotuna

  Dubun wani matashi ya cika sakamakon tonon asiri da ya fuskanta bayan shi da yan kungiyarsa sun yi sata a wani gida a Ogidi na jihar Anambra. Sakamakon haka aka kama wannan saurayi yayin da sauran suka ranta na kare. Daga bisani matasa da suka harzuka suka lafta masa na jaki har ya galabaita wai son banza shi ke sa gidan yari cika.


  Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Ka san dalilin da ya sa aka yi ma wannan saurayi haka ? - Hotuna Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });