• Labaran yau


  Ka san amsa kiran waya yayin da take caji zai iya haifar da matsala ?

  Ko ka san cewa amsa kiran wayar salula da ake kira Tokumbo ko London use yayin da ta ke caji da wutar lantarki zai iya haifar da matsala?

  Wannan hoton wani Samsung Galaxy S5 Turis ko Tokumb ko London Use kenan wanda ya kama da wuta bayan an amsa kiran waya da aka bugo yayin da wayar ke caji.

  Wayar dai ta kama da wuta kuma ta kone .

  Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Ka san amsa kiran waya yayin da take caji zai iya haifar da matsala ? Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama