• Labaran yau

  Gaba daya fasinja sun mutu sakamakon hadarin mota a hanyar Abuja - Hotuna

  Wani mumunar hadarin mota da ya auku a Gada Biyu da ke kan hanyar Abuja ya yi sanadin mutuwar gaba daya fasinja da ke cikin motar.

  Direban mootar wanda ake kora Ba'katsha ya yi kokarin ya wuce wata mota ce sakamakon haka hadarin ya auku bayan motar ta yi ta mulmulawa a kasa sanadin haka fasinjoji suka mutu gaba daya.

  Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Gaba daya fasinja sun mutu sakamakon hadarin mota a hanyar Abuja - Hotuna Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });