• Labaran yau

  Budurwa ta halaka bayan wayar salula da take maga da ita ta yi bindiga

  Wata yarinya yar shekara 18 ta rasa ranta yayin da take magana da shi a kasar India. Uma Oram ta rasa ranta ne bayan wayar salular da ta laka a caji kuma take magana da shi ya yi bindiga a cikin gidansu a kauyen Kheriakani gabashin jihar Odisha.

  Yarinyar ta sami raunuka a fuska,kirji da kuma hannunta kafir a garzaya da ita zuwa asibiti bayyan faruwar lamarin.

   Wayar salular da ta haddasa wannan matsalar kirar Nokia 5233 ce wanda aka  kera a 2010.

  Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Budurwa ta halaka bayan wayar salula da take maga da ita ta yi bindiga Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama