• Labaran yau

  Asirin matsafin da ya kashe fiye da mutum 20.000 ya tonu - Hotuna

  Jami'an tsaro sun damke wani kusurgumin matsafi da bayanan farko suka nuna cewa ya kashe fiye da mutum 20.000 domin harkar tsafi duk da yake an sakaya sunan garin da lamarin ya faru bisa dalilan tsaro. Bayanai daga shafukan yanar gizo sun nuna cewa wannan matsafin yana da kwastoma daga ko ina a fadin nahiyar Afrika.

  Dubun wannan Matsafin dai ya cika kuma jami'an tsaro sun kaddamar da aikinsu wanda ya yi sanadin gano karin wasu sababbin gawaki da Matsafin ya kashe kuma ya cire wasu sassa na jikin su daga bisani ya jefa su a cikin wani tsohon rijiya a Matsafarsa.


  Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Asirin matsafin da ya kashe fiye da mutum 20.000 ya tonu - Hotuna Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });