• Labaran yau

  An kama yan banga da suka caka ma wani mutum wuka - Hotuna

  An damke wasu yan banga da ke sanye da tufafin kungiyar banga ta Vigilante Group of Nigeria VGN a Igbokuta, bangaren gine-gine na Imota a Ikorodu na jihar Lagos bayan sun kai ma wani mutum hari yayin da yake kan hanyarsa ta zuwa gida kuma suka daba masa wuka.

  Amma wasu bayanai sun nuna cewa wasu ne suka bukaci yan bangan su fuskanci mutumin sakamakon wata takaddama akan zancen mallakar wani fili.


  Wani rahotu ya nuna cewa an kama wadannan yan banga yan watanni da suka gabata bisa zargin garkuwa da mutane domin karban fansa amma aka sako su bayan yansanda sun gudanar da bincike.


  Wani ganau ba jiyau ba ya ce bayan yan banga da aka kama sun daba wa mutumin wuka sai kuma suka kama shi suka tafi da shi wani wuri. Sun saki mutumin ne bayan jami'an tsaro sun yi harbe harbe a cikin iska kafin a kama su.

  Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: An kama yan banga da suka caka ma wani mutum wuka - Hotuna Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });