• Labaran yau

  An kama mai wankin mota da ya sace motar kwastoma ya sayar

  Muhammed Chadi dan shekara 22 wani mai wankin mota ne a kauyen Apo da ke binin tarayya Abuja wanda ya fada hannun yansanda bayan ya sace motar wani kwastomansa kirar Toyota Camry 2000 kuma ya sayar da ita.

  Muhammadu ya sace motar da aka kawo masa wanki ne inda ya je ya sayar da ita akan N400.000 Daga bisani ya yi amfani da N300.000 ya biya dawainiyar aurensa, N100.000 kuma ya ciyar da iyalinsa.

  An kama Muhammadu ne a kauyen Batafe a cikin jihar Niger kuma yanzu haka yana jiran fuskantar shari'a bayan an gano motar da ya sace.
   
  Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: An kama mai wankin mota da ya sace motar kwastoma ya sayar Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });