• Labaran yau

  An kama dansanda da ya kashe soja a wurin aiki - Hotuna

  An kama dansandan kwantar da tarzoma MOPOL da ya kashe wani soja da suke gadi tare a wani kamfanin man fetur Shell Petroleum Development Company a Odimodi wanda ke karamar hukumar Burutu a cikin jihar Delta.

  Dansandan ya harbe sojan har lahira sakamakon wata cacan baki da suka yi bisa wannan dalili sojin ya mutu.


  Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: An kama dansanda da ya kashe soja a wurin aiki - Hotuna Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama