• Labaran yau

  Yara 13 sun mutu sakamakon hadarin jirgin ruwa a Goronyo - Hotuna

  Al'umman garin Rimawa na fama da makoki bayan rasuwar yara 13 a wani ibtila'i da ya faru bayan hadarin jirgin ruwa da ya rutsa da yaran a karamar hukumar Goronyo ranar Talata.Tuni dai aka bizine wadannan yara kamar yadda addinin Musulunci ya tanada.

  Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Yara 13 sun mutu sakamakon hadarin jirgin ruwa a Goronyo - Hotuna Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama