Yan tayar da kayar baya sun tuba suka mika wa soji makamansu

Kimanin yan tayar da kayar baya masu daukan mugan makamai mutum 200 ne suka tuba kuma suka mika makaman su ga mahukunta a  garin Owerri na jihar Imo ranar Litinin.

Gwamnan jihar Imo Rochas Okoroch ne tare da Kwamishinan 'yansanda da Kwamandan rundunar sojin surke na 34 suka shaida bikin mika makamai daga yan tayar da kayan bayan.

Masu tayar da kayar bayan sun mika makamansu da harsasai ga hafsoshin soji a filin wasa na Freedom square da ke garin na Owerri.

Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com

Post a Comment

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN