• Labaran yau

  Yadda shugaban karamar hukumar Zuru ke gyara hanyoyi - Hotuna

  Shugaban karamar hukumar mulki ta Zuru Alh. Muhammed Kabir Abubakar ya na ci gaba da gyaran hanyoyin garin Zuru ta hanyar cike su da kasa domin kiyaye zaizayar kasa a gefen tituna kafin isawar damana.

  Wasu daga cikin hanyoyin sun yi rami da ke haifar da matsaloli ga ababen hawa ganin cewa wajibi ne mazauna garin Zuru su yi amfani da wadannan hanyoyin, ganin haka ne ya sa shugaban karamar hukumar ya dau aniyar gyaran hanyoyin daidai karfin tattalin arzikin karamar hukumar Zuru.

  Wasu daga cikin hanyoyin da karamar hukumar ke gyarawa sun hada da hanyar gefen gidan Sarkin Rikoto a unguwar Rikoto da wacce ke gabas daga unguwar Tagwaye (Twins quarters) da sauransu.

  Shugaban karamar hukumar ya shaida mana cewa shi dai yana iyakan kokarinsa bisa amana da adalci domin ganin cewa ya inganta yanayin garin Zuru ta la'akari da ababen da suka fi muhimmanci ga al'umma.
   Daga Isyaku Garba

  Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Yadda shugaban karamar hukumar Zuru ke gyara hanyoyi - Hotuna Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });