• Labaran yau

  Yadda fashewar tayar mota ya yi sanadin halaka fasinja - Hotuna

  Wani mumunan hadari ya auku tsakanin hanyar Bida zuwa Minna kuma yayi sanadin mutuwar mutane da dama rahotanni sun nuna cewa lamarin ya faru ne sakamakon fasher tayar  motar bus mai daukan mutum 18.  Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments

  0 comments:

  Post a Comment

  Rubuta ra ayin ka

  Item Reviewed: Yadda fashewar tayar mota ya yi sanadin halaka fasinja - Hotuna Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama