• Labaran yau

  Yadda dalibai 22 daga Bauchi suka mutu a kan hanyarsu ta zuwa kano - Hotuna

  Wata motar bus da ke dauke da dalibai da Malaman  makarantar jeka-ka-dawo na Misau a jihar Bauchi wanda ke kan hanyarsu ta zuwa gidan talabijin na Aewa24 ta yi hadari inda ake fargaba cewa dukannin dalibai 22 da ke cikin motar sun mutu tare da Malammansu yayin da wasu suka sami munanan raunuka.

  Wani rahotun yansanda ya nuna cewa akalla mutum 22 ne yan Makaranta suka mutu ranar Talata a wani hadarin mota a karamar hukumar Gaya na jihar Kano.

  Ya ce motar ta sami hadari ne da wata babbar mota da misalin karfe 11 na safe.Kakakin hukumar yansanda na jihar Kano Musa Majiya ya ce yansanda suna lura da lamarin. 
   
  Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Yadda dalibai 22 daga Bauchi suka mutu a kan hanyarsu ta zuwa kano - Hotuna Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });