• Labaran yau

  Ya kashe abokinsa sakamakon takaddama a kan N1000 da suka tsinta

  A yau jakar magori ta dira a jihar Lagos, domin dai jakar tamu ta samo mana wani labari ne mai ban haushi da kuma ban tausayi.Labarin wasu matasa ne suka kama wani saurayi mai suna Moshood bayan ya kashe abokinsa a kan N1000 da suka tsinta a kasa.

  Rahotanni sun nuna cewa fada ya kaure ne bayan abokan biyu sun tsinci takardar N1000 a kasa lamari da ya rikide ya zama fada daga bisani Moshood ya zaro wuka ya yi ta caka wa abokinsa sakamakon haka rai ya yi halinsa.

  Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Ya kashe abokinsa sakamakon takaddama a kan N1000 da suka tsinta Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });