• Labaran yau

  Wata al'umma ta rungumi tsafi domin tilasta kamfanin mai biya masu bukata - Hotuna

  Al'ummar Adadia da ke karamar hukumar Uran a jihar Akwa-Ibom sun gudanar da zanga-zanga domin nuna rashin amincewa da shigowar kampanin mai wacce take shirin fara aikin hako mai a wannan yanki.Daga bisani kuma suka rungumi tsafi ta hanyar baje kayakin tsafi tare da yin kirari irin na Matsafa domin tilasta kampanin na mai biya masu bukatun su kafin su fara aikin hako mai a yankin.

  Majiyar mu ta labarta mana cewa duk da yake an jibge jami'an tsaro a wajen da ake zanga-zangar amma bai hana su ci gaba da sha'aninsu na tsafi ba.

  Mutanen suna bukatar kamfanin mai na Moni Pulo ya tattauna tare da sa hannu a takardar tabbatar da fahimta MOU tsakanin al'ummar da kampanin na mai.
   
  Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Wata al'umma ta rungumi tsafi domin tilasta kamfanin mai biya masu bukata - Hotuna Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });