• Labaran yau

  Toh fa, kalli abin da wannan mutum yake yi

  Wannan hoton wani Bafulace ne ya ke shakatawa da kwalbar satzenbrau kuma hankalinsa a kwance duk da irin kahon zuka da al'ummar kudancin Najeriya suka dora wa Fulani.Amma fa setzenbrau barasa ce !

  Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Toh fa, kalli abin da wannan mutum yake yi Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama