• Labaran yau

  Rundunar tsaro ta DSS ta kashe dogarin dan ta'adda Don Wanny

  Rundunar tsaro ta DSS ta bindige babban dogarin kusurgumin dan ta'addan nan Don Wanny watau Augustin Agulegbu bayan ta sami wasu bayanan sirri da ya kai ga halaka shi da sanyin safiyar ranar Laraba.

  Idan baku manta ba, rundunar tsararo ta DSS tare da hadin guiwa da rundunar sojin Najeriya ta halaka Don Wanny wanda shi ne jagoran wata kungiya ta ta'addanci a jihar Rivers.

  Dom Wanny tare da 'yan kungiyarsa sun kashe akalla mutum 23 a farkon shekarannan bayan mutanen guda 23 suna kan hanyarsau ta dawowa daga ibada a Chochi ranar sabuwar shekara 1 Janairu 2018.

  Shi dai wannan babban jami'in tsaron Don Wanny watau Augustine yana cikin 'yan kungiyar asiri guda 32 da hukumomin tsaro ke nema ruwa jallo kafin wannan lokaci.

  Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Rundunar tsaro ta DSS ta kashe dogarin dan ta'adda Don Wanny Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });