• Labaran yau

  Matsafi da ke amfani da Pant na 'yan mata don tsafi ya fada hannu

  A yau jakar Magori ta leko mana garin Abagana na jihar Anambra, inda ta samo mana labarin wani matsafi da yake biyan wasu samari N10.000 domin su samo masa Pant na 'yan mata da basu taba saduwa da na miji ba ,kuma daga bisani yana amfani da wadannan Pant domin harkokin tsafi.

  Daya daga cikin yaran nasa ne ya fada hannu bayan asiri ya tonu, lamari da ya sa Matsafi tare da daya daga cikin yaran suka sha dan karen duka a hannun jama'ar garin Abagana, daga karshe kuma aka lalata wasu daga cikin kayakin tsafi da Matsafn ke amfani da su.

  Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Matsafi da ke amfani da Pant na 'yan mata don tsafi ya fada hannu Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });