• Labaran yau

  Matsafa sun gundule kan saurayi, sun cire zuciya da koda - Hotuna

  An yi kira ga jami'an tsaro da su kaddamar da bincike akan musabbabin da ya sa aka gundule kai dare da cire kodar wani saurayi mai suna Mr. Sunday Ibo bayan an kashe shi a garin Odogbolu na jihar Ogun. Ana zargin cewa an kashe Sunday ne a bisa dalilai na tsafi.

  Sunday dan asalin jihar Benue ne amma mazauni garin Odogbolu kuma mai sana'ar acaba (okada) ya bace ne bayan bai dawo gida ba sai daga bisani labari ya bayyana.

  Sakamakon haka 'yan kungiyar jihar Benue mazauna garin Odogbolu suka fara nemansa daga bisani suka ga gawarsa a cikin daji.

  An gundule kan Sunday kuma aka cire zuciya da koda, lamarin ya jefa al'ummar garin cikin rudani.

  Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Matsafa sun gundule kan saurayi, sun cire zuciya da koda - Hotuna Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });