• Labaran yau

  Mataimakin Gwamnan jihar Kebbi Samaila Yombe a wajen wa'azin kasa na JIBWIS a Ribah

  Mataimaki Gwamnan jihar Kebbi Alh. Samaila Yombe Dabai kenan tare da tawagarsa yayin da suka halarci taron wa'azi na kasa wadda kungiyar IZALA ta kasa ta shirya kuma aka yi a garin Ribah na kudancin jihar Kebbi ranar 24/2/2018.

  Taron wa'azin na ranar Asabar taron wa'azi ne na kasa da kasa wadda aka gudanar a tsari.Malamai da suka gabatar da wa'azi sun mayar da hankali a kan rufe tsiraici ta hanyar kauce wa bayyana tsiraici,kira ga shugabanni su ji tsoron Allah da kuma bukatar su inganta tsaro.

  Haka zalika Malaman sun bukaci a taimaka wa Matasa tare da yin kira ga Matasa domin su daina yawan sakin Matansu tare da bukatar su rungumi sana'a Gwamnati kuma ta taimaka masu.

  Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Mataimakin Gwamnan jihar Kebbi Samaila Yombe a wajen wa'azin kasa na JIBWIS a Ribah Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });