• Labaran yau

  Mahaifi ya yi wa diyarsa ciki, ya bukaci kada ta zubar da cikin

  Wani mutum mai suna Viashima Titus Ukegi dan asalin karamar hukumar Awe a cikin jihar Nassarawa yana cikin matsanancin damuwa tare da diyar cikinsa da ya haifa. Dalolin haka kuwa shine Viashima dai ya banka wa diyarsa mai suna Mary Doorsur Ukegi ciki ne bayan rasuwar mahaifiyarta mai suna Cecilia Torkwase.

  Shi dai wannan mutum dan shekara 44 ya fara soyayya da diyarsa ne bayan ta balaga, daga bisani kuma ya nemeta bayan ta fito daga wanka daure da tawul zuwa kirjinta, nan take gogan naka ya yi wuf ya riketa ya ce wai wani abu ne yake son ya cire a yuwarta.

  Daga bisani ne fa gogan naka ya rungumo wuyar diyarshi kuma ya taba nononta.Yarinyar ta shaida wa manema labarai cewa a cikin daren wannan ranar ne mahaifinta ya keta budurcinta bayan sun yi ta fama da soyayya a tsakaninsu na tsawon wani lokaci, kuma tun daga wannan rana suka tsunduma cikin soyayya na saduwar miji da mace.

  Yanzu dai yarinyar tana da ciki wata biyar kuma mahaifinta ya ba ta umarni cewa kada ta zubar da cikin.

  To yanzu wannan da ne kenan ko jika za a haifa?

  Akwai wajen da za ka rubuta ra'ayin ka a kasan wannan labari ta facebook cikin sauki

  Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Mahaifi ya yi wa diyarsa ciki, ya bukaci kada ta zubar da cikin Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });