• Labaran yau

  Karanta yadda wani mutum ya rama cizon da maciji ya yi masa

  Wamni Manomi a gabacin kasar India da maciji ya sare shi , shi kuma ya rama ta hanyar kama macijin kuma ya cije shi a kai har sai da macijin ya mutu daga bisani ya farzar da kan macijin ranar Laraba .

  Rahotanni sun nuna cewa lamarin ya faru ne a gundumar Hardoi na jihar Uttra Pradesh. Shi dai wannan mutum mai suna Sonelal ya suma daga bisani wasu kauyawa suka gan shi kuma suka kai shi Asibiti inda Likitoci suka ba shi magani.

  Bayan da ya farfado Sonelal ya shaida wa Likita da kauyawan cewa yana cikin kiwo ne kawai sai macijin ya sare shi, shi kuma ya ji haushi sai ya kama Macijin shi ma ya rama cizon .'

  Likitan da ya yi wa Solenal magani Dr.Sanjay Kumar  ya ce ya yi mamaki ganin yadda Solenal ya sha, bayan ya cije maciji a kai, ganin cewa kan maciji da ya cije yana dauke da dafi mai tsanani.


  Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Karanta yadda wani mutum ya rama cizon da maciji ya yi masa Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });