• Labaran yau

  Kalli yar shekara 14 da take sayar da tabar wiwi a makaranta

  Hukumomi a garin Verulam na kasar Afrika ta kusu sun kama wata yarinya yar shekara 14 da ke makarantar sakandare yayin da take sayar da tabar wiwi a cikin makaranta.

  Mahukunta sun ce yayar yarinyar ce ta ba ta jakar wiwi domin ta tayata sayarwa.

  Bayanai sun nuna cewa yayarta ta dade tana sayar da tabar wiwi a cikin makarantar.

  Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Kalli yar shekara 14 da take sayar da tabar wiwi a makaranta Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama