• Labaran yau

  Kalli yadda wani 'dan fasakwabri ya yi wa jami'in kwastam - Hotuna

  Kalli yadda wani dan fasa kwabri ya yi wa daya daga cikin jami'in hukumar Kwastam da ke kokarin hana fasakwabrin wata mota ta hanyar ruwa a daya daga cikin hanyoyin ruwa a Niger Delta.

  Sau da yawa wasu jami'an hukumar Kwastam kan rasa ransu gabadaya wajen gudanar da aikinsu.

   Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments

  0 comments:

  Post a Comment

  Rubuta ra ayin ka

  Item Reviewed: Kalli yadda wani 'dan fasakwabri ya yi wa jami'in kwastam - Hotuna Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama