• Labaran yau

  Kalli Mesa da wasu kauyawa suka kama yayin da take barbara - Hotuna


  Jakar Magori a yau ta leko mana Tsibirin Borneo na kasar Malaysia inda ta samo mana labarin wasu kauyawa da suka kama wata kotuwar Mesa mai tsawon kafa 20 da na miji yayin da suke barbara, kauyawan sun kashe macizan guda biyu ranar Asabar kuma a cewarsu su kam sun sami na kalaci domin za su girka naman Mesan sai su hada miyan ganye su ci da shinkafa...toh fa kaji wata....  Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments

  0 comments:

  Post a Comment

  Rubuta ra ayin ka

  Item Reviewed: Kalli Mesa da wasu kauyawa suka kama yayin da take barbara - Hotuna Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama