• Labaran yau

  Kalli Malamin Chochi da ya yi wa yaro dan shekara 10 fyade

  Yansanda a garin Asaba na jihar Delta sun damke wani Malamin Chochi bayan ya yi wa wani yaro dan shekara 10 fyade.

  Malamin Chichci mai suna Chinonso Udemezue babban Pato ne a ‘The Chosen One To Rule Ministry’ya bayar da fatawar cewa za a sace yaron dan shekara 10 mai suna Oluchukwu. Sakamakon haka uwayen yaron suka kai shi gidan Pasto domin ya taimaka masa da addu'a.

  Daga bisani Pasto ya yi wa yaro fyade a gidansa.Yanzu haka masu ruwa da tsaki a harkar Chochin suna neman a sasanta a bayan fage tare da uwayen yaron.

  Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Kalli Malamin Chochi da ya yi wa yaro dan shekara 10 fyade Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });