• Labaran yau

  Kalli mace da ke yin takalman maza da hannun ta - Hotuna

  Jakar magori a yau ta leko mana kudancin Najeriya inda ta samo mana labarin wata nace mai suna Nkiru Emodi wacce ta kammala karatun ta a Jami'an Benin. Wannan mace tana amfani da basirar da Allah ya yi mata domin tana yin kyawawan takalman maza.

  Nkiru bata aikin Gwamnati, amma ta dukufa wajen yin takalma wanda ta haka ta sama wa kan ta aikin yi.

  Wata majiya ta ce ana sayen takalman da Nkiru ta yi da yawa

  Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com *** GURBIN TALLA *** Kana son ka yi flashing ko ka cire makulli watau security na wayar ka? ka zo SENIORA TECH a OLUMBO PLAZA yamma da Gidan Wazirin Gwandu kan titin Ahmadu Bello a garin Birnin Kebbi. Shago Lamba 51 hawa na sama.
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Kalli mace da ke yin takalman maza da hannun ta - Hotuna Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });