• Labaran yau

  Kalli hadarin mota da ya auku sakamakon amfani da wayar salula yayin tuki

  A ko yaushe mahukunta na shawartar matuka mota tare da fadakarwa kan illolin amfani da wayar salula yayin da ake tukin mota. Wannan hadarin ya auku ne a kan hanyar Tombia zuwa Amassoma na jihar Bayelsa bayan direban daya daga cikin motocin da hadarin ya rutsa da su yana tuki yana magana a wayar salula ranar Alhamis.


  Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments

  0 comments:

  Post a Comment

  Rubuta ra ayin ka

  Item Reviewed: Kalli hadarin mota da ya auku sakamakon amfani da wayar salula yayin tuki Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama