• Labaran yau

  Kalli abin da ya faru bayan Atiku Abubakar ya watsa kudi a filin jirgi Kano

  Kalli wani cakwakiya da tsohon Mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar ya jawo a filin saukar jiragen sama na Malam Aminu Kano ranar Juma'a bayan ya watsa kudi. Toh fah! idan baka yi bani wuri ! nan take wurin ya hargitse domin fa kowa yana iya kokarinsa domin ya sami nashi rabon na wainar Najeriya.

  Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Kalli abin da ya faru bayan Atiku Abubakar ya watsa kudi a filin jirgi Kano Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama