Sojin Najeriya sun bindige wasu yan bindiga da ba a san ko su waye ba bayan yan bindigar sun buda wa sojojin wuta a lkacin da suka fuskance su a hanyar Rumuji/Rundele a karamar hukumar Emohua da misalin karfe 2.00 na safiyar ranar Talata.
Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com