• Labaran yau

  Bature da fasinjojin wata mota sun mutu sakamakon hadarin mota - Hotuna

  Wani mumunar hadarin mota ya auku a hanyar  Gombi zuwa hong ranar Alhamis wadda ya haddasa mutuwar dukanin mutane da suke cikin motocin guda biyu da suka yi karo da juna.

  Wata majiya ta labarta cewa hadarin ya faru ne bayan wata mota kirar Hilux wadda take dauke da wani Bature ta yi karo da wata motar haya wacce ke dauke da fasinjoji.
  Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments

  0 comments:

  Post a Comment

  Rubuta ra ayin ka

  Item Reviewed: Bature da fasinjojin wata mota sun mutu sakamakon hadarin mota - Hotuna Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama