• Labaran yau

  An kashe yan fashi 2 a Tandama jihar Katsina bayan sun kashe yaro 1

  Wasu yan fashi da suka afka a cikin garin Tandama da ke karamar hukumar Danja a jihar Katsina ranar Talata sun gamu da ajalisu bayan sun yi kokarin yin fashi sakamakon haka suka harbe wani karamin yaro.

  Yan fashin sun gudu amma wasu guda biyu daga cikinsu basu sha ba domin dai al'mman gari sun bi su suka kuma kewaye su daga bisani da hadin guiwar 'yan banga aka kama mutanen guda biyu daga cikin yan fashin kuma suka sha duka har sai da suka mutu.

  Mutanen da aka kama suna sanye da kakin soja, amma bisa dukkan alamu bata gari ne ba soja ba kamar yadda ya bayyana a hoton gawakin.

  Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: An kashe yan fashi 2 a Tandama jihar Katsina bayan sun kashe yaro 1 Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });