• Labaran yau

  Zargi: Kalli yadda aka bizine gawaki 70 da Fulani suka kashe a Benue (Hotuna)

  An bizine gawakin mutum 70 da ake zargin cewa Fulani makiyaya sun kashe a garin Logo da Guma na jihar Benue a karshen mako da ya gabata. Gawakin sun isa filin wasa na IBB da ke garin Makurdi babban birnin jihar Benue daga bisani aka zarce da su wajen da aka bizine gawakin gaba daya a lokaci daya.
   Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com *** GURBIN TALLA *** Kana son ka yi flashing ko ka cire makulli watau security na wayar ka? ka zo SENIORA TECH a OLUMBO PLAZA yamma da Gidan Wazirin Gwandu kan titin Ahmadu Bello a garin Birnin Kebbi. Shago Lamba 51 hawa na sama.
  • Facebook Comments

  0 comments:

  Post a Comment

  Rubuta ra ayin ka

  Item Reviewed: Zargi: Kalli yadda aka bizine gawaki 70 da Fulani suka kashe a Benue (Hotuna) Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama