• Labaran yau

  'Yan bindiga sun kashe mutum 20 da ke dawowa daga Chochi da dare

  Wani labari da muka samu daga jihar Rivers ya nuna  cewa wasu 'yan bindiga  da ba'a san ko su waye ba sun bindige mutum 20 har lahira a Omoku na jihar Rivers wadanda ke kan hanyarsu ta dawowa daga bauta da suka shafe dare suna yi a Chochi daren Lahadi.

  Babu wanda aka kama kuma babu wanda ya dauki alhakin kai wannan harin da ya kashe mata da yara a cikin wadanda suka mutu, wasu kuma suna karbar magani a Asibiti.

  Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com *** GURBIN TALLA *** Kana son ka yi flashing ko ka cire makulli watau security na wayar ka? ka zo SENIORA TECH a OLUMBO PLAZA yamma da Gidan Wazirin Gwandu kan titin Ahmadu Bello a garin Birnin Kebbi. Shago Lamba 51 hawa na sama.
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: 'Yan bindiga sun kashe mutum 20 da ke dawowa daga Chochi da dare Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });