• Labaran yau

  Wata tsohuwa tana jima'i da 'danta har tsawon shekara 14 don samun dukiya

  Wani labari mai kazanta da ya fito daga kasar Zambia ya nuna cewa wata tsohuwa Banda Yvonne mai shekara 52 ta yi ikirari cewa 'dan da ta haifa yana jima'i da ita kowane ranar Laraba.

  Yvonne ta ce 'danta Abel yana saduwa da ita ne saboda cika ka'idar wani asiri da suka binne a cikin dakinta wanda asiri ne na samun dukiya.

  Ta ce kowane Laraba suna jima'i da 'danta Abel har tsawon shekara 14. Ta kara da cewa matukar suka daina aikata jima'i 'danta Abel zai tsiyace domin asirin da suka binne jima'i tsakaninsu shine sinadarin kasancewarsa.

  A cewarta, idan suka daina aikata jima'i da 'danta bayan tsiyacewa 'danta zai mutu kamar yadda Boka ya gargade ta. Ta ce a yanzu haka Abel ya mallaki motoci da yawa manya da kanana wanda ake yi masa jigila da su alhalin ya fara jigila ne da mota 'daya kawai kafin su fara aikata wannan aikin.

  Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com *** GURBIN TALLA *** Kana son ka yi flashing ko ka cire makulli watau security na wayar ka? ka zo SENIORA TECH a OLUMBO PLAZA yamma da Gidan Wazirin Gwandu kan titin Ahmadu Bello a garin Birnin Kebbi. Shago Lamba 51 hawa na sama.
  • Facebook Comments

  0 comments:

  Post a Comment

  Rubuta ra ayin ka

  Item Reviewed: Wata tsohuwa tana jima'i da 'danta har tsawon shekara 14 don samun dukiya Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama