• Labaran yau

  Wadansu kananan yara 2 sun kone kurmus sakamakon gobara ( Hotuna)

  Wasu 'yan yara guda biyu sun rasa ransu bayan sun kone kurmus sakamakon gobara da ta tashi a cikin kicin na gidansu yayin da suke ciki suna wasa a titin Mission na garin Jesse a jihar Delta ranar Alhamis.

  Ba a san musabbabin tashin gobaran ba, haka zalika mahaifan yaran basu gida daidai lokacin da gobarar ta tashi.

  .


   Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com *** GURBIN TALLA *** Kana son ka yi flashing ko ka cire makulli watau security na wayar ka? ka zo SENIORA TECH a OLUMBO PLAZA yamma da Gidan Wazirin Gwandu kan titin Ahmadu Bello a garin Birnin Kebbi. Shago Lamba 51 hawa na sama.
  • Facebook Comments

  0 comments:

  Post a Comment

  Rubuta ra ayin ka

  Item Reviewed: Wadansu kananan yara 2 sun kone kurmus sakamakon gobara ( Hotuna) Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama