• Labaran yau


  Tsohuwa 'yar shekara 90 ta shiga makarantar pramare

  Wata tsohuwa mai shekara 90 mai suna Priscilla Sitienei wace ke zaune a garin Eldoret a gundumar Uasin Gishuna na kasar Kenya ta shiga makarantar firamare.

  Tsohuwar ta shiga makaranta ne domin tana son ta iya karanta littafin Bible kuma tana son ta iya aika sakon SMS a wayar salular ta.

  Wannan kakar da aka fi sani da Gogo ta kasance a cikin aji daya da kama kunnenta, kuma a cikin yanayi na dagewa matuka domin koyon karatu da rubutu.

  Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com *** GURBIN TALLA *** Kana son ka yi flashing ko ka cire makulli watau security na wayar ka? ka zo SENIORA TECH a OLUMBO PLAZA yamma da Gidan Wazirin Gwandu kan titin Ahmadu Bello a garin Birnin Kebbi. Shago Lamba 51 hawa na sama.
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Tsohuwa 'yar shekara 90 ta shiga makarantar pramare Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama