Wani matsafi da ke matsafar Chi Marine a jihar Delta ya yi barazanar cewa zai tona asirin wani Pasto wanda daga farko ya nuna cewa yana son ya tuba daga aikata tsafi a lokacin da suke zantawa a shafin sada zumunta na intanet. Amma bayan da tafiya ta yi nisa sai Pasto ya ce wa Matsafi yana son ya taimake shi ya sa ya zama mai arziki.
Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com *** GURBIN TALLA *** Kana son ka yi flashing ko ka cire makulli watau security na wayar ka? ka zo SENIORA TECH a OLUMBO PLAZA yamma da Gidan Wazirin Gwandu kan titin Ahmadu Bello a garin Birnin Kebbi. Shago Lamba 51 hawa na sama.

Tags:
LABARI