• Labaran yau

  Mata ta sha duka bayan ta gano miji na lalata da kanwarta sau 3 a mako (Hotuna)

  Rosalyn matar aure ce a jihar Benue wacce ta ce tana fuskantar wulakanci, cin zarafi da keta haddin mutuncinta daga hannun mijinta wanda ta ce ya kaura wa kanwarta ciki sakamakon saduwa na jima'i da mijinta ke yi da kanwarta sau uku a kowane mako har tsawon shekara biyu.

  Ta ce ta yi fama da rayuwa na gallazawa da cin zarafi a hannun mijinta, wanda ta ce baya da niyyar canja halinsa.

  Roselyn tana neman shawara domin kada ta kashe kanta, ganin cewa duk alkawura da mijinta ya dauka ya kasa cika ko daya. Ba kudi ba Degree, ba sana'a kuma ga 'ya'ya.

  Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com *** GURBIN TALLA *** Kana son ka yi flashing ko ka cire makulli watau security na wayar ka? ka zo SENIORA TECH a OLUMBO PLAZA yamma da Gidan Wazirin Gwandu kan titin Ahmadu Bello a garin Birnin Kebbi. Shago Lamba 51 hawa na sama.
  • Facebook Comments

  0 comments:

  Post a Comment

  Rubuta ra ayin ka

  Item Reviewed: Mata ta sha duka bayan ta gano miji na lalata da kanwarta sau 3 a mako (Hotuna) Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama