• Labaran yau

  Mai gadi ya kashe tsohuwar Manjo soja ya kuma kone gawarta

  Ana zaune lafiya kalau kwatsam sai wani mai gadi ya kashe uban gidansa wanda tsohuwar soja ce mai mukamin Major mai suna Major Afisatu Ajuya kuma ya kone gawar a jihar Edo.Wannan labari ya fito ne bayan 'yansanda sun bankado wannan aika-aikan kuma suka kama mai gadin.

  Rahotanni sun nuna cewa mai gadin ya shake marigayiyar har ta mutu daga bisani ya kone gawar ta hanyar banka mata wuta a gidanta da ke Upper Ugbor Rd a unguwar GRA.

  Haka zalika rahotun ya nuna cewa mai gadin ya hada baki ne da wasu mutum takwas da suka aikata laifin kafin su kwashe kayakinta.

  Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com *** GURBIN TALLA *** Kana son ka yi flashing ko ka cire makulli watau security na wayar ka? ka zo SENIORA TECH a OLUMBO PLAZA yamma da Gidan Wazirin Gwandu kan titin Ahmadu Bello a garin Birnin Kebbi. Shago Lamba 51 hawa na sama.
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Mai gadi ya kashe tsohuwar Manjo soja ya kuma kone gawarta Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });