• Labaran yau

  Kalli yadda ta kasance da gawar kusurgumin 'dan fashi (Hotuna)

  Fitacce kuma kusurgumin dan fashin nan mai garkuwa da mutane don karban fansa a karamar hukumar Ogba-Egbema a jihar Delta wanda ake kira Johnson Igwedibia a.k.a Don Wanny ya gamu da mumunar ajalinsa sakamakon wani samamen hadin gwuiwa tsakanin jami'an tsaro na DSS da Sojin Najeriya.

  Bayan jami'an tsaro sun kashe shi a maboyarsa a Enugu, wasu mutane da suka ji dadi bayan sun sami labarin cewa an kashe Don Wanny sun sami daukan hoto tare da gawarsa a wani yanayi da ke nuna jajencewa da jin dadin mutuwarsa.

  Ana zargin Don Wanny da kitsa sace mutane domin karban fansa tare da aikata fashi da makami a yankin Niger Delta, haka zalika ana zargin shi da alhakin kashe mutum 23 da suke dawowa daga wajen ibada a daren kirsimeti.

  Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com *** GURBIN TALLA *** Kana son ka yi flashing ko ka cire makulli watau security na wayar ka? ka zo SENIORA TECH a OLUMBO PLAZA yamma da Gidan Wazirin Gwandu kan titin Ahmadu Bello a garin Birnin Kebbi. Shago Lamba 51 hawa na sama.
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Kalli yadda ta kasance da gawar kusurgumin 'dan fashi (Hotuna) Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });