• Labaran yau

  Kalli karuwan roba da aka fara amfani da su a Duniya (Hotuna)

  Alamomin karshen Duniya sai kara bayyana suke yi, wani kamfanin yin mutum mutumin roba ne ya kera wasu karuwai 'yan mata budare masu koshin halitta amma na roba wanda ake aikata jima'i da su ma'ana sannu a hankali za su maye wani gurbi na karuwai 'yan adam. Kamfanin Real Sex Doll na kasar Amurka ne ya kera wadannan yan matan.

  Bayanai sun nuna cewa ana sayar da karuwan roban akan kudin Najeriya kimanin N800.000 zuwa Naira Miliyan 1 a kowane karuwar roba daya.

  Wadannan karuwai an yi su ne da wani nau'in roba mai taushin gaske da ake kira Silicon.

  Mun wallafa wannan labari da hotuna ne domin ilmantarwa da masu gudanar da nazari da bincike .

  GARGADI: WADANNAN HOTUNA SUNA DAUKE DA TSIRAICI, BAMU DA ALHAKI AKAN ABIN DA KA GANI A HOTUNAN MATUKAR KA SHIGA DOMIN KA GAN HOTUNAN KA AMINTA CEWA ALHAKI YANA A KANKA NE BA MU BA KUMA KADA KA YI MANA KORAFI

  DANNAN NAN DOMIN KA GAN HOTUNAN KARUWAN ROBA >>>

  Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com *** GURBIN TALLA *** Kana son ka yi flashing ko ka cire makulli watau security na wayar ka? ka zo SENIORA TECH a OLUMBO PLAZA yamma da Gidan Wazirin Gwandu kan titin Ahmadu Bello a garin Birnin Kebbi. Shago Lamba 51 hawa na sama.
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Kalli karuwan roba da aka fara amfani da su a Duniya (Hotuna) Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });