• Labaran yau

  Kalli abin da wannan budurwa ta yi da maciji da kura (Hotuna)

  Wannan budurwa ta nada wannan maciji a wuyanta yayin da ta ga wasu masu wasa da maciji suna baje basirarsu da wasa da maciji.Bayan budurwar ta rataya macijin a wuyanta sai kuma ta zauna a kan kura.Wannan ya faru ne a garin Kaduna.Ka san ba kowace mace za ta iya wannan ba.  Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com *** GURBIN TALLA *** Kana son ka yi flashing ko ka cire makulli watau security na wayar ka? ka zo SENIORA TECH a OLUMBO PLAZA yamma da Gidan Wazirin Gwandu kan titin Ahmadu Bello a garin Birnin Kebbi. Shago Lamba 51 hawa na sama.
  • Facebook Comments

  0 comments:

  Post a Comment

  Rubuta ra ayin ka

  Item Reviewed: Kalli abin da wannan budurwa ta yi da maciji da kura (Hotuna) Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama